Genesis 25:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
filin da Ibrahim ya saya daga Hittiyawa. A nan aka binne Ibrahim tare da matarsa Saratu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ نٜىٰ ڢِيلِنْ دَ إِبْرَٰهِيمْ يَسَيَ دَغَ هِتِّيَاوَا؞ أَوُرِنْ نٜىٰ عَكَ بِنّٜىٰ إِبْرَٰهِيمْ دَ مَاتَرْسَ سَارَةُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato saurar da Ibrahim ya saya a wurin Hittiyawa. Can ne aka binne Ibrahim gab da Saratu matarsa.