Genesis 25:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne ’ya’yan Ishmayel maza, waɗanda kuma suke sunayen kabilu goma sha biyu masu mulki bisa ga wuraren zamansu da sansaninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ یَیَ مَظَا نَ إِسْمَٰعِيلُ دَ سُونَيٜىٰنْسُ؞ أَنْ جٜىٰرَسُ بِسَغَ ڧَوْيُكَنْسُ دَ وُرَارٜىٰنْ ذَمَنْسُ؞ سُو سَرَاكُنَ غُواْمَشَا بِيُ نٜىٰ بِسَغَ ذُرِيَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Isma'ilu, bisa ga ƙauyukansu da zangonsu, hakimai goma sha biyu, bisa ga kabilansu.