Genesis 25:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jariran suka kama kokawa da juna a cikinta, sai ta ce, “Me ya sa wannan yake faruwa da ni?” Saboda haka ta tafi don ta nemi nufin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَرِرَيْ سُكَيِ كُواْكَوَ دَ جُونَ عَثِكِنْتَ، سَيْ تَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ وَنَّنْ يَكٜىٰ ڢَرُوَ دَنِے؟» سَيْ تَتَڢِے تَنٜىٰمِ نُڢِنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan kuwa suka kama kokawa da juna a cikinta, har ta ce, “In haka ne don me zan rayu?” Sai ta je ta tambayi Ubangiji.