Genesis 25:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yaƙub ya ce, “Ka rantse mini tukuna.” Don haka ya rantse masa, ya sayar da matsayinsa na ɗan fari ga Yaƙub.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعْڧُوبَ يَثٜىٰ مَسَ «سَيْ كَارَنْڟٜىٰ مِنِ تُكُنَ؞» سَيْ إِسُوَ يَرَنْڟٜىٰوَ يَعْڧُوبَ، تَهَكَ يَسَيَرْوَ يَعْڧُوبَ مَڟَيِنْسَ نَطَنْ ڢَارِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya ce, “Yau sai ka rantse mini.” Sai ya rantse masa ya kuwa sayar wa Yakubu da matsayinsa na ɗan fari.