Genesis 25:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida, da kuma Elda’a. Dukan waɗannan zuriyar Ketura ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَنْ مَدْيَنَ كُمَ سُونٜىٰ عٜىٰڢَ دَ عٜىٰڢٜىٰرْ دَ هَنُواكْ دَ أَبِدَ دَ عٜىٰلْدَعَ؞ دُكَنْسُ یَیَنْ كٜىٰتُرَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Madayana su ne Efa, da Efer, da Hanok, da Abida, da Eldaya. Waɗannan duka 'ya'yan Ketura ne.