Genesis 25:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya bar wa Ishaku kome da ya mallaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِبْرَٰهِيمْ كُوَ يَا بَا إِسْحَٰڧَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim ya ba Ishaku dukan abin da yake da shi.