Genesis 26:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cewa ba za ka cuce mu ba, kamar yadda ba mu fitine ka ba, amma muka yi maka kirki, muka kuma sallame ka cikin salama. Yanzu kuwa kai albarkatacce ne na Ubangiji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงูู ุชููปู ููููููู
ูุจูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ูู ุจูู
ูุชููปูููุจูุ ุจูู
ููู ู
ููู ูููุงูู
ูููฐุจู ุณูููููุฑูููุ ุงูู ุญููู ูููู ู
ููู ุฑูุจู ุฏููููู ุซููููู ุณูููู
ูุ ููููุฐู ููููููููฐ ููููุฏู ููููููููฐูู ูููููู ุงููููุจูุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
cewa ba za ka cuce mu ba, daidai kamar yadda ba mu taษe ka ba, ba mu yi maka kome ba sai alheri, muka kuwa sallame ka cikin salama. Yanzu, kai albarkatacce ne na Ubangiji.โ