Genesis 27:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka kai wa mahaifinka yă ci, domin yă sa maka albarka kafin yă mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ كُوَ ذَاكَطَوْكِ عَبِنْثِنْ كَكَيْ وَبَابَنْكَ يَثِ، دُواْمِنْ يَسَا مَكَ أَلْبَرْكَ كَاڢِنْ يَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai kuwa ka kai wa mahaifinka, ya ci, domin ya sa maka albarka kafin ya rasu.”