Genesis 27:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ce baba ya tattaɓa ni fa? Zai zama kamar ina ruɗunsa ne, wannan fa zai jawo mini la’ana a maimakon albarka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَڧِيلَ بَابَنَ ذَيْ تَتَّٻَنِ يَغَانٜىٰ، ذَيْ ڟَمَّنِ إِنَ رُوطِنْسَ نٜىٰ؞ مَيْمَكُواْ إِنْسَامِ أَلْبَرْكَ، سَيْ إِنْجَٰوُاْوَ كَيْنَ لَعَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Watakila, baba zai lallaluba ni, zai kuwa ce, ruɗinsa nake yi, in kuwa jawo wa kaina la'ana maimakon albarka.”