Genesis 27:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ta ba wa ɗanta Yaƙub abinci mai daɗi da kuma burodin da ta yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً تَسَا عَبِنْثِ مَيْ دَاطِنَّنْ تَرٜىٰدَ غُرَاسَرْ دَ تَشِرْيَ أَ حَنُّنْ يَعْڧُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta bai wa ɗanta, Yakubu, abinci mai daɗin ci da gurasar da ta shirya.