Genesis 27:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi kuwa ya tafi wurin mahaifinsa ya ce, “Babana.” Shi kuma ya amsa “I, ɗana, wane ne?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَڢِے وُرِنْ بَابَنْسَ يَثٜىٰ «بَابَنَ!» سَيْ إِسْحَٰڧَ يَأَمْسَ «غَا نِنَنْ! وَنّٜىٰ طَانَ نٜىٰ كَيْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa shiga wurin mahaifinsa, ya ce, “Baba.” Mahaifin ya ce, “Ga ni, wane ne kai, ya ɗana?”