Genesis 27:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaฦub ya ce wa mahaifinsa, โNi ne Isuwa ษan farinka. Na yi yadda ka faษa mini. Ina roฦonka tashi ka zauna ka ci naman, domin ka sa mini albarkarka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนฺูงููุจู ููุง ุงููู
ูุณู ยซููููููฐ ุงููุณููู ุทููููู ฺููขูุงุฑูุ ูููู ููุฏูู ฺููขูุทูุง ู
ูููุ ููููุฐู ููุชูุงุดู ููุซู ููุงู
ูููุฏู ููููู
ููุงู ุฏููุงูู
ููู ููุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุชูู
ูุณูู
ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya ce wa mahaifinsa, โNi ne Isuwa ษan farinka. Na yi yadda ka faษa mini, in ka yarda ka tashi ka ci naman da na harbo, domin ka sa mini albarka.โ