Genesis 27:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ishaku ya tambayi ɗansa, “Yaya aka yi ka samo shi da sauri haka, ɗana?” Yaƙub ya amsa ya ce, “ Ubangiji Allahnka ne ya ba ni nasara.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِسْحَٰڧَ يَثٜىٰ وَطَنْسَ «يَيَ عَكَيِ كَسَامُ دَ سَوْرِ حَكَ، طَانَ؟» يَعْڧُوبَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «أَيْ، سَبُواْدَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ يَا بَانِ نَصَرَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ishaku ya ce wa ɗansa, “Ƙaƙa aka yi ka same shi da sauri haka, ɗana?” Sai ya amsa, “Domin Ubangiji, Allahnka, ya ba ni sa'a.”