Genesis 27:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙub kuwa ya matsa kusa da mahaifinsa Ishaku, wanda ya tattaɓa shi, sa’an nan ya ce, “Muryan nan dai, muryar Yaƙub ce, amma hannuwan, hannuwan Isuwa ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَمَاڟَ كُسَدَ بَابَنْسَ، إِسْحَٰڧَ؞ إِسْحَٰڧَ كُوَ يَاتَتَّٻَ شِ، سَعَنً يَثٜىٰ «مُرْيَرْ، مُرْيَرْ يَعْڧُوبَ نٜىٰ، عَمَّا حَنُّوَنْ، حَنُّوَنْ إِسُوَ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Yakubu ya matsa kusa da Ishaku mahaifinsa, sai ya lallaluba shi, ya ce, “Murya, muryar Yakubu ce, amma hannuwa, hannuwan Isuwa ne.”