Genesis 27:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai gane shi ba, gama hannuwansa suna da gashi kamar na ɗan’uwansa Isuwa, saboda haka ya albarkace shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَيْغَانٜىٰ دَ يَعْڧُوبَ بَ، سَبُواْدَ حَنُّوَنْسَ سُنَدَ غَاشِ كَمَرْ نَ إِسُوَ؞ سَبُواْدَ حَكَ دَ ذَيْسَا مَسَ أَلْبَرْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma bai gane shi ba, gama hannuwansa gargasa ne kamar hannuwan ɗan'uwansa Isuwa, saboda haka ya sa masa albarka.