Genesis 27:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ce, “Ɗana, kawo mini naman da ka farauto in ci, domin in sa maka albarka.” Yaƙub ya kawo masa ya kuwa ci; ya kuma kawo masa ruwan inabi ya kuma sha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً إِسْحَٰڧَ يَثٜىٰ «تُواْ، كَكَٰوُاْ نَامَنْدَ كَدَڢَ، دُواْمِنْ إِنْثِ نَامَنْ ڢَرَوْتَرْ طَانَ، إِنْسَامَكَ أَلْبَرْكَ تَمُسَمَّنْ؞» سَيْ يَكَٰوُاْ مَسَ يَثِ؞ يَكُمَ كَٰوُاْ مَسَ ضُوً إِنَبِے يَشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Kawo mini naman da ka harbo, in ci in sa maka albarka.” Sai ya kawo masa, ya kuwa ci, ya kawo masa ruwan inabi, ya sha.