Genesis 27:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Ishaku ya gama sa masa albarka, Yaƙub yana fita daga mahaifinsa ke nan, sai ga ɗan’uwansa Isuwa ya dawo daga farauta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَظَرَرْ إِسْحَٰڧَ يَاغَمَسَا وَ يَعْڧُوبَ أَلْبَرْكَ، يَعْڧُوبَ كُوَ يَنَ ڢِتُواْوَ دَغَ غَبَنْ بَابَنْسَ كٜىٰنَنْ، سَيْغَا إِسُوَ طَنْعُوَنْسَ يَاكُواْمُواْ دَغَ ڢَرَوْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ishaku yana gama sa wa Yakubu albarka, Yakubu yana fita daga gaban mahaifinsa ke nan sai ga Isuwa ɗan'uwansa ya komo daga farauta.