Genesis 27:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ma ya shirya abinci mai daɗi ya kawo wa mahaifinsa. Sa’an nan ya ce masa, “Babana, tashi ka zauna ka ci daga abin da na farauto, domin ka sa mini albarka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِمَا يَاشِرْيَ عَبِنْثِ مَيْ دَاطِے يَاكَيْوَ بَابَنْسَ؞ سَيْيَثٜىٰ وَبَابَنْسَ «بَابَنَ تَاشِ كَثِ دَغَ ڢَرَوْتَتَ، دُواْمِنْ كَسَا مِنِ أَلْبَرْكَ تَمُسَمَّنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuma ya shirya abinci mai daɗin ci, ya kawo wa mahaifinsa. Sai ya ce wa mahaifinsa, “In ka yarda baba, ka tashi, ka ci naman da na harbo don ka sa mini albarka.”