Genesis 27:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ya ce, “Ɗan’uwanka ya zo da makirci ya karɓi albarkarka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَابَنْ يَثٜىٰ «طَنْعُوَنْكَ يَاذُواْ دَمَكِرْثِ يَاڨُوثٜىٰ أَلْبَرْكَرْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ce, “Ɗan'uwanka ya zo cikin makirci, ya karɓe albarkarka.”