Genesis 27:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zauna tare da shi na ɗan lokaci sai ɗan’uwanka ya huce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَذَوْنَ دَشِ تُكُنَ، سَيْ ذَاڢِنْ رَيْ نَطَنْعُوَنْكَ يَا ݣُونْتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ka zauna tare da shi 'yan kwanaki, har zafin fushin ɗan'uwanka ya huce,