Genesis 27:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, Rebeka tana ji sa’ad da Ishaku ya yi wa ɗansa Isuwa magana. Da Isuwa ya tafi jeji don yă farauto nama yă kawo,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ رِڢْكَتُ تَنَجِ لُواْكَثِنْ دَ إِسْحَٰڧَ يَكٜىٰ مَغَنَ دَ إِسُوَ؞ دُواْمِنْ حَكَ، سَعَدَّ إِسُوَ يَتَڢِے دَاجِ نٜىٰمَنْ نَامَنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rifkatu kuwa tana ji lokacin da Ishaku yake magana da ɗansa Isuwa. Don haka, sa'ad da Isuwa ya tafi jeji garin ya farauto nama ya kawo,