Genesis 28:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi mafarki inda ya ga wata matakalar hawa, tsaye a ฦasa, kanta ta kai sama, malaโikun Allah kuwa suna hawa, suna sauka a kanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ู
ฺูขูุฑููู ุงููุฏูุฑูููฐูููููุ ููุบู ููุชู ู
ูุชูุงูููู ููุฏูู ุนููู ฺููขู ุฏูุบู ฺงูุณูุง ุญูุฑู ููููุชู ููุง ุชููปู ุณูู
ูุ ู
ููุงูููููููู ุงูููููู ุณููู ูููู ุณููู ุณููููู ุนูุจูุณู ู
ูุชูุงููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi mafarki, ga wani tsani tsaye daga ฦasa, kansa ya kai sama, sai ga mala'ikun Allah suna hawa da sauka ta kansa!