Genesis 28:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma wannan dutsen da na kafa alโamudi, zai zama gidan Allah, kuma dukan abin da ka ba ni zan ba ka kashi ษaya bisa goma.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุญูููููููฐุ ููููููู ุฏฺูููููฐููุฏู ููุทูุบู ฺูููููฐ ููุฐูู
ู ุฏฺูููููฐูู ุชูููุงููุงุ ุฐูููุฐูู
ู ุบูุฏููู ุงูููููู ุ ููู
ู ุฏูุบู ุซููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููุจูุงููุ ุฐูููุจูุงุดู ุฒููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wannan dutse kuwa wanda na kafa shi al'amudi zai zama wurin sujada ga Allah. Daga cikin dukan abin da ya ba ni, zan ba shi ushirinsa.โ