Genesis 29:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya riga ya faɗa wa Rahila cewa shi dangin mahaifinta ne kuma ɗan Rebeka. Saboda haka ta ruga da gudu ta faɗa wa mahaifinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَڢَطَا وَ رَحِيلَةُ ثٜىٰوَ شِ دَنْغِنْ بَابَنْتَنٜىٰ، كُمَ يَرُوانْ رِڢْكَتُ نٜىٰ؞ سَيْ رَحِيلَةُ تَا غُدُ تَجٜىٰ تَڢَطَا وَبَابَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya faɗa mata shi dangin mahaifinta ne, shi kuma ɗan Rifkatu ne, sai ta sheƙa ta faɗa wa mahaifinta.