Genesis 29:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Laban ya ce masa, โDon kawai kai dangina ne na kusa, sai kawai ka yi mini aiki a banza? Faษa mini abin da albashinka zai zama.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุจููู ููุซูููฐ ูู ููุนฺูงููุจู ยซูููู ุฏูููโุบููู ููููฐุ ููููููู ุฐููู ุฐูู
ู ุฏูููููููู ุฏู ุฐูุงูููู ู
ููู ุนููููู ุนููููู ุจูููุธูุ ุงููุนูุ ฺููขูุทูุง ู
ููู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุฐูู
ู ููุงุฏูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Laban kuwa ya ce wa Yakubu, โDon kana dangina, za ka yi mini barantaka a banza? Ka faษa mini, nawa zan biya ka?โ