Genesis 29:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yaƙub ya ce wa Laban, “Ba ni matata. Lokacina ya cika, ina kuma so in kwana da ita.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَعْڧُوبَ يَثٜىٰ وَ لَبَنْ «كَبَانِ مَاتَتَ، دُواْمِنْ إِنْ شِغَ وُرِنْتَ، سَبُواْدَ ݣُونَكِنْ دَ عَكَ يَنْكَ مِنِ سُنْ ثِكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya ce wa Laban, “Ba ni matata domin in shiga wurinta, domin lokacin da muka shirya ya cika.”