Genesis 29:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da yamma ta yi, sai ya ɗauki ’yarsa Liyatu ya ba da ita ga Yaƙub, sai Yaƙub ya kwana da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ ڢَاطُوَرْ رَانَ، سَيْ يَطَوْكِ یَرْسَ لَيْعَتُ، يَكَٰوُاْ وَ يَعْڧُوبَ؞ شِے كُوَ يَاݣُونَ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da maraice, ya ɗauki 'yarsa Lai'atu ya kawo ta wurin Yakubu, Yakubu ya shiga a wurinta.