Genesis 29:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Laban ya amsa, “Ba al’adarmu ba ce a nan a ba da ’ya ƙarama aure kafin ’yar fari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَبَنْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «بَ أَلْعَادَرْمُ بَثٜىٰ مُڢَارَ عَوْرَرْ دَ ڧَرَمَرْ یَرْمُ كَاڢِنْ مُعَوْرَرْ دَ بَبَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Laban ya ce, “A nan wurinmu ba a yin haka, a aurar da ƙarama kafin 'yar fari.