Genesis 29:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka gama makon amaryanci na ’yar nan; sa’an nan za mu ba ka ƙaramar ita ma, don ƙarin waɗansu shekaru bakwai na aiki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَثِكَ وَنَّنْ مَكُواْ نَبِكٍ عَوْرٜىٰنَّنْ، سَعَنً ذَامُ بَاكَ طَيَ يَارِنْيَرْ، عَمَّا ذَاكَيِ مِنِ عَيْكِ شٜىٰكَرُ بَݣَويْ كُمَ دُواْمِنْتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka jira, bayan kwana bakwai na lokacin auren sun wuce, sa'an nan za mu ba ka Rahila saboda barantakar da za ka yi mini shekara bakwai nan gaba.”