Genesis 29:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da dukan garkuna suka taru a can, sai makiyayan su gungurar da dutsen daga bakin rijiyar su shayar da tumaki. Saโ€™an nan su mai da dutsen a wurinsa a bakin rijiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูŽุฑู’ูƒูู†ูŽ ุณููƒูŽ ุชูŽุชู‘ูŽุงุฑู ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุŒ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽู†ู’ ุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ ุฑูุฌููŠูŽุฑู’ุŒ ุณูุจูŽุง ุชูู…ูŽูƒูู†ู’ุณู ุถููˆูŽุž ุนูุฏูŽู†ู’ ุณูู†ู’ ูƒูŽู…ู‘ูŽู„ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ุณูู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐู†ู’ ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ุฑูุฌููŠูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da garkunan suka tattaru a wurin, makiyayan sukan kawar da dutsen daga bakin rijiyar, su shayar da su, sa'an nan su mayar da dutsen a wurinsa, a bisa bakin rijiya.