Genesis 29:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙub ya kwana da Rahila ita ma, ya kuwa ƙaunaci Rahila fiye da Liyatu. Ya kuma yi wa Laban aiki na ƙarin waɗansu shekaru bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَكُمَ ݣُونَ دَ رَحِيلَةُ؞ يَا ڢِے ڧَوْنَرْ رَحِيلَةُ ڢِيٜىٰدَ لَيْعَتُ؞ يَا سَاكٜىٰيِ وَ لَبَنْ عَيْكِ حَرْ ڟَوُانْ شٜىٰكَرَا بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yakubu ya shiga wurin Rahila, amma ya fi ƙaunar Rahila da Lai'atu. Ya yi wa Laban barantaka waɗansu shekara bakwai kuma.