Genesis 29:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙub ya tambayi makiyayan ya ce, “’Yan’uwa, ina kuka fito?” Suka amsa, “Mu daga Haran ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعْڧُوبَ كُوَ يَا تَمْبَيِ مُتَنٜىٰنْ يَاثٜىٰ «یَنْعُوَ دَغَ إِنَانٜىٰ كُكَ ڢِتُواْ؟» سَيْ سُكَ أَمْسَ «مُو دَغَ هَرَنْ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya ce musu, “'Yan'uwana, daga ina kuka fito?” Suka ce, “Daga Haran muke.”