Genesis 29:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yaƙub ya tambaye su, “Yana nan lafiya?” Suka ce, “I, yana lafiya, ga ma ’yarsa Rahila tafe da tumaki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعْڧُوبَ يَا ثٜىٰ مُسُ «يَنَنً لَاڢِيَ؟» سُكَ أَمْسَ «يَنَ لَاڢِيَ لَوْ؞ غَاشِمَا، یَرْسَ رَحِيلَةُ تَنَ ذُوَا دَ تُمَكِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Lafiyarsa ƙalau?” Suka ce, “I, lafiya ƙalau yake, ga ma Rahila 'yarsa, tana zuwa da bisashensa!”