Genesis 29:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Duba har yanzu da sauran rana da yawa, lokaci bai kai na tara garkuna ba. Ku shayar da tumaki ku mai da su wurin kiwo.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَثٜىٰ «تُنْدَيَكٜىٰ حَرْ يَنْذُ أَݣَويْ سَوْرَنْ رَانَ، لُواْكَثِنْ مَيْدَ تُمَكِ بَيْيِبَ، أَيْ، سَيْ كُبَا تُمَكِنْ ضُوَ كُكُواْمَ كِيوُاْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Ga shi kuwa, da sauran rana da yawa, lokacin tattaruwar dabbobi bai yi ba, me zai hana ku shayar da tumakin, ku sāke kai su wurin kiwo?”