Genesis 29:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa suka ce, โBa za mu iya ba, sai dukan garkunan sun taru, aka kuma gungurar da dutsen daga bakin rijiyar. Saโan nan za mu shayar da tumakin.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุจูุฐูุงู
ู ุนูููุจูุ ุณููู ุฏููููู ุบูุฑููููููู ุชูู
ููููู ุณููู ุชูุงุฑูุ ุณูุนููู ุงููุบูููโุบูุฑูุฑูุฏู ฺงูุชููุงูู ุฏฺูููููฐูู ุฏูุบู ุจูุงูููู ุฑูุฌูููุฑูุ ููุงฺขููู ู
ูุจูุง ุชูู
ููููู ุถููู ุณูุดูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka ce, โBa za mu iya ba, sai sauran garkunan duka sun taru, sa'an nan a kawar da dutsen daga bakin rijiyar, sa'an nan mu shayar da garkuna.โ