Genesis 3:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, maciji dai ya fi kowane a cikin namun jejin da Ubangiji Allah ya yi wayo. Ya ce wa macen, โTabbatacce ne Allah ya ce, โKada ku ci daga kowane itace a lambuโ?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุซููุฌู ูููู ููุงฺขู ูููุงูููุซูููฐ ุฏูุจููุฑู ุฏูุงุฌู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูููููุงูุ ู
ูุซููุฌู ููุงุซูููฐ ููู
ูุซูููฐูู ยซูููุงู ุงูููููู ููุงุซูููฐุ ููููููู ุจูุฐูุงููุซู ุฏูุบู ูููุงูููููููฐ ุงููุชูุงุซูููฐูู ุฏูููููููฐ ุงููุบููุงูููุฑูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maciji ya fi kowace dabba da Ubangiji Allah ya yi wayo. Ya ce wa matar, โKo Allah ya ce, โBa za ku ci daga wani itacen da yake a gonar ba?โ โ