Genesis 3:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga Adamu kuwa ya ce, โSaboda ka saurari matarka, ka kuma ci daga itacen da na ce, โKada ka ci,โ โZa a laโanta ฦasa saboda kai. Da wahala za ka ci daga cikinta dukan kwanakin rayuwarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐ ููู
ูุชูู
ูููุ ยซุชูููุฏูููููููฐ ููุณูููุฑูุฑู ู
ูุงุชูุฑููู ุญูุฑู ููุซู ุฏูุบู ุงููุชูุงุซูููฐููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููุฏู ููุซูุ ุชููุงูุ ููุนูููููููู ุซูููฐ ฺงูุณูุฑู ุณูุจููุงูุฏูููููุ ุซููููู ุนูุฐูุงุจู ุฐูุงูู ูููุงูู
ูููฐุชู ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ู ุนูุจูููุซู ุฏูุบู ุซูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga Adamu kuwa ya ce, โKa kasa kunne ga muryar matarka, har ka ci daga 'ya'yan itacen da na dokace ka, โKada ka ci daga cikinsu.โ Tun da ka aikata wannan za a la'antar da ฦasa saboda kai, da wahala za ka ci daga cikinta muddin rayuwarka.