Genesis 3:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da ya kori mutumin, sai ya sa kerubobi da takobi mai harshen wuta yana jujjuyawa baya da gaba a gabashin Lambun Eden don yฤ tsare hanya zuwa itacen rai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุงูููููู ููุง ูููุงูุฑู ู
ูุชูู
ููู ุฏูุบู ุซููููู ุบููุงูููุฑูุ ุนูุชูุบูููฐฺขูููฐูู ุบูุจูุณู ุงููุบููุงูููุฑูุ ุณููู ููุณูุง ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขููููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุชููููุงูุจููู ููุชูุง ู
ููู ุฌููููุงููุงุ ุฏููุงูู
ููู ุณูุชูุฑูููฐ ุญููููู ุฐูููุง ุงููุชูุงุซูููฐ ู
ููู ุจูุงุฏู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kori mutum kuma a gabashin gonar Aidan, ya kafa kerubobi, da kuma takobi mai harshen wuta wanda yake jujjuyawa ko'ina don su tsare hanya zuwa itacen rai.