Genesis 3:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mutumin da matarsa suka ji motsin Ubangiji Allah yana takawa a lambun a sanyin yini, sai suka ษuya daga Ubangiji Allah a cikin itatuwan lambu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุณููููููู ููู
ููุ ุณููู ุณูููุฌู ู
ููุงฺูููู ุชฺูขูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ุนูุซููููู ุบููุงูููุฑูุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุณููู ูปููุงูููููฐ ููููุณู ุฏูุบู ฺขูุณูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ุซููููู ุนูุชูุชููููู ุบููุงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka ji motsin Allah yana yawo a gonar da sanyin la'asariya, sai mutumin da matarsa suka ษuya wa Ubangiji Allah cikin itatuwan gonar.