Genesis 30:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya saurari Liyatu, ta kuwa yi ciki ta kuma haifa wa Yaƙub ɗa na biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ كُوَ يَاجِ أَدُّعَرْ لَيْعَتُ، تَايِ ثِكِ تَحَيْڢَ وَ يَعْڧُوبَ طَا نَبِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya saurari Lai'atu, ta kuwa yi ciki ta haifa wa Yakubu ɗa na biyar.