Genesis 30:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Liyatu ta ce, “Allah ya sāka mini saboda na ba da mai hidimata ga mijina.” Saboda haka ta ba shi suna Issakar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ لَيْعَتُ تَثٜىٰ «اللَّهْ يَيِ مِنِ سَكَمَكُواْ، غَمَا نَا بَادَ بَيْوَتَ غَ مِجِنَ؞» سَيْ تَكِرَا سُونَنْسَ إِسَّكَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lai'atu ta ce, “Allah ya yi mini sakamako domin na ba da kuyangata ga mijina,” saboda haka ta raɗa masa suna Issaka.