Genesis 30:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Liyatu ta sāke yin ciki ta kuma haifa wa Yaƙub ɗa na shida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَيْعَتُ تَسَاكٜىٰيِنْ ثِكِ تَحَيْڢَ وَ يَعْڧُوبَ طَا نَشِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lai'atu ta sāke yin ciki ta kuwa haifa wa Yakubu ɗa na shida.