Genesis 30:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta yi ciki ta kuma haifi ɗa ta ce, “Allah ya ɗauke mini kunyata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَيِثِكِ تَحَيْڢِ طَا؞ تَثٜىٰ «يَنْذُ اللَّهْ يَا كَوَرْ مِنِ دَ كُنْيَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta yi ciki ta haifa ɗa, ta ce, “Allah ya kawar da zargina,”