Genesis 30:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ba shi suna Yusuf, ta kuma ce, “Bari Ubangiji yă ƙara mini wani ɗa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكِرَا سُونَنْسَ يُوسُڢَ، دُواْمِنْ تَثٜىٰ أَ ذُوثِيَارْتَ «بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَڧَارَ مِنِ وَنِ طَا!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ta sa masa suna Yusufu, tana cewa, “Da ma a ce Ubangiji ya ƙara mini wani ɗa!”