Genesis 30:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ni matana da ’ya’yana, waɗanda na bauta maka dominsu, zan kuwa tafi. Ka dai san yadda na bauta maka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَبَانِ مَاتَانَ دَ یَیَنَ، وَطَنْدَ عَكَنْسُ نٜىٰ نَيِ مَكَ حِدِمَ؞ كَبَرْمُ مُتَڢِے دَيَكٜىٰ كَيْ مَا كَا سَنْ إِرِنْ حِدِمَرْدَ نَيِ مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ba ni matana da 'ya'yana waɗanda na yi maka barantaka saboda su, ka bar mu mu tafi, ka dai san ɗawainiyar da na yi maka.”