Genesis 30:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaฦub ya ce masa, โKa dai san yadda na yi maka aiki da kuma yadda dabbobinka suka yi yawa a hannuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนฺูงููุจู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซูููู ุฏู ูููููู ู
ูุง ููุง ุณููู ุงููุฑููู ุญูุฏูู
ูุฑูุฏู ูููู ู
ููู ุฏู ููุฏูู ุบูุฑููููููููู ุณููู ฺงูุงุฑู ุงูู ููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya ce masa, โKai da kanka ka san barantakar da na yi maka, yadda bisashenka suka yawaita a hannuna.