Genesis 30:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ta ce, “Ga Bilha, mai baiwata, ka kwana da ita don tă haifa mini ’ya’ya, ta gare ta kuwa ni ma in gina iyali.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَثٜىٰمَسَ «تُواْ، غَا بَيْوَتَ بِلْهَ، كَشِغَ وُرِنْتَ، دُواْمِنْ تَحَيْڢَ مِنِ طَا أَڠُوِوُاْيِنَ؞ تَوُرِنْتَ كُمَ نِے مَا ذَنْسَامِ یَیَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta ce, “Ga kuyangata Bilha, ka shiga wurinta, domin ta haihu bisa gwiwoyina, domin ni ma in sami 'ya'ya ta wurinta.”