Genesis 30:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiyata kuwa za tฤ zama mini shaida nan gaba, duk saโad da ka bincika a kan albashin da ka biya ni. Duk akuyar da take tawa da ba dabbare-dabbare ko babare-babare, ko ษan ragon da ba baฦi ba, zai kasance sata na yi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุบูุจู ุฐููู ููู
ููู ุณฺูููงููู ุบูุงููููฐูู ูููุงู ูููู ุบูุณูููููุ ุณูุนูุฏูู ุฐูุงูู ุฏูุงููุงู ุฏููุงูู
ููู ููุจูููุซููู ุงููุจูููุฏู ููุชูุงุฑูุ ุนูุฏููู ุงููููุฏู ุนูููููุฑู ุฏู ุจูุงุชูุฏู ููููุฑู ุทูุบููุงู ุทูุบููุงูุ ูููุงู ุทููู ุถูุบููุงู ููููุฏู ุจู ููู
ู ุจฺูงูุจูุ ููุณููู ุซูููฐูู ุงููููุณูุงุชูุง ููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka amincina zai shaide ni a gabanka a sa'ad da ka zo bincike hakkina. Duk wanda aka iske ba dabbare-dabbare ba ne, kuma ba babare-babare ba ne cikin awaki, ba kuma baฦi ba ne a cikin raguna, in aka samu a wurina, sai a ษauka, na sata ne.โ