Genesis 30:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya zuba ɓararre rassan cikin dukan kwamame na banruwa saboda su kasance a gaban garkunan sa’ad da suka zo shan ruwa. A sa’ad da garkunan suke barbara suka kuma zo shan ruwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَ رَسَّنَّنْ أَغَبَنْ غَرْكُنَ أَوُرِنْ دَ عَكٜىٰسَا وَدَبُّواْبِے ضُوَ؞ يَسَاسُ أَوُرِنْ دُواْمِنْ دَبُّواْبِے مَظَا دَ مَاتَا سُكَنْيِ بَرْبَرَ أَوُرِنْ يَايِنْ دَ سُكَذُواْ شَنْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kafa tsabgogin da ya ɓare a gaban garkuna a magudana, wato kwamame na banruwa, don sukan yi barbara a wurin sa'ad da suka zo shan ruwa.