Genesis 30:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai su yi barbara a gaban rassan. Sai kuwa su haifi ƙanana masu zāne dabbare-dabbare, ko babare-babare ko masu zāne-zāne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ سَعَدَّ أَوَكِ سُكَيِ بَرْبَرَ أَغَبَنْ رَسَّنَّنْ، سُكَنْ حَيْڢِ یَیَنْ دَسُكٜىٰ دَ ذَانِ ذَانِ دَ طِغُواْ طِغُواْ أَجِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Garkunan suka yi barbara a gaban tsabgogin, don haka garkunan sukan haifi masu zāne, dabbare-dabbare da masu sofane.